Tuwon shinkafa da miyar taushe.
Hello everybody, I hope you're having an incredible day today. Today, I will show you a way to prepare a distinctive dish, tuwon shinkafa da miyar taushe. It is one of my favorites. For mine, I'm gonna make it a bit unique. This will be really delicious.
Tuwon shinkafa da miyar taushe is one of the most favored of recent trending foods in the world. It's enjoyed by millions every day. It is easy, it is fast, it tastes yummy. They are nice and they look fantastic. Tuwon shinkafa da miyar taushe is something that I've loved my whole life.
To get started with this particular recipe, we have to first prepare a few ingredients. You can have tuwon shinkafa da miyar taushe using 10 ingredients and 6 steps. Here is how you cook that.
The ingredients needed to make Tuwon shinkafa da miyar taushe:
- {Make ready of shinkafan tuwo.
- {Make ready of miyar taushe.
- {Make ready of Allayahu.
- {Take of kayan miya.
- {Get of garlic.
- {Prepare of naman sa da ganda.
- {Prepare of crayfish.
- {Prepare of manja da man kuli.
- {Prepare of Nikakiyar gyadan miya.
- {Get of dadawa(iru).
Steps to make Tuwon shinkafa da miyar taushe:
- Da farko dai ki sa ruwan tuwo a wuta, kafin nan kin wanke shinkafan ki tas kin jika, in ruwan ya tausa sai ki zuba shinkafan ki, yayi ta dahuwa, kar ki manta ruwan tuwon ki ya zama madaidaici.
- Ki bari ya dahu sosai, yana yi kina duba wa kina kara ruwa in ana bukata, please kar ki yi amfani da muciya ki yi ta tukuwa kafin yayi, (ki dai zuba in ana bukata kuma ruwan ya zamo na zafi) ki juya, a haka har sai ya gama dahuwa ruwan kuma ta tsotse, sai ki tuka shi sosai yayi lubus😁, sannan ki rage wuta ki bari ya kara steaming, sai ki kara tukawa, sai ki samu laida ki mulmula Maaaaasha Allah! your tuwo is ready.
- Miyar taushen kuma zaki dafa naman ki da ganda a waje daya, kin yi spicing dinshi already, so in ya dahu ki ajiye a gefe, ki dauko wani tukun yan ki ki daura a wuta ki zuba manja, sai ki soye kayan miyan ki, ki sa kayan dandano madaidaici, sai ki kara da su citta da tafaruwan ki, ki zuba crayfish dinki da kika gyara, ki rufe ya dan soyu.
- Sai ki dauko meat stock dinki da naman ki juye a cikin wannan soyayen kayan miya, kin gan kinyi sanwa da ruwan nama kenan, zaki iya kara ruwa if needed, sai ki sa dadawa, ni da dadawan yarbawa nayi amfani dan yafi dadi, ki bari yayi ta dahuwa.
- Aside kuma ki samu gyadan ki ki dama ta da ruwa, kada yayi kauri sosai, saboda ni gyadan nawa irin nikeken nan ne mai kauri, sai ki juye a sanwan miyar ki yayi ta tafasa tare.... mmmm! har na jiyo kanshi😊, bayan sanwan ya dahu sosai, sai ki dan sa man kulin ki kamar cokali biyu zuwa uku haka.
- Sai ki zuba alayahun ki, ki rage wuta, ya dahu on low heat, shikenan fa, miyar ki is ready.. da fatan zakuji dadin shi.
So that is going to wrap this up for this special food tuwon shinkafa da miyar taushe recipe. Thank you very much for reading. I am sure that you will make this at home. There is gonna be more interesting food at home recipes coming up. Remember to save this page on your browser, and share it to your loved ones, colleague and friends. Thanks again for reading. Go on get cooking!